Views: 7Views: 8
Read Time:1 Minute, 12 Second

Soyayan Dankali da gashin kaza da coleslaw.

You can have Soyayan Dankali da gashin kaza da coleslaw using 16 ingredients and 3 steps. Here is how you achieve it.

Ingredients of Soyayan Dankali da gashin kaza da coleslaw

 1. It’s of dankali.
 2. It’s of Kaza.
 3. Prepare of Cabbage.
 4. You need of Kwai.
 5. It’s of Kayan Dan dano.
 6. Prepare of Gishiri.
 7. You need of Soy sauce.
 8. Prepare of Grean pepper.
 9. You need of Tumatir,Albasa.
 10. Prepare of Cucumber.
 11. Prepare of Attaruhu,tafarnuwa.
 12. It’s of Kwai.
 13. It’s of Mayonnaise.
 14. It’s of Salad cream.
 15. You need of Madara.
 16. You need of Man gyada.
View Also:  Recipes: Delicious Baby spinach & sesame chicken salad Every Beginner Should Master

Soyayan Dankali da gashin kaza da coleslaw step by step

 1. Zaki fere dankali ki yanka Sai a wanke a zuba masa Dan gishiri a tsane a colander Sai a soya a mangyada inya soyu a kwashe..
 2. Zaa wanke kaza Sai a Dora ta a wuta a saka mata kayan kanshi Sai kayan Dan dano da Dan gishiri ta tafasa tadan Sai a had a attaruhu d tafarnuwa da albsa a jajaga Sai a azuba soy sauce a roba a da jajjagegen attaruhu a zuba Mai kadan da kayan dandano da gishiri da kayan kanshi Sai a zuba kazar a cakuda a zuba a oven for 15 minutes..
 3. A yanka cabbage grean pepper, onion tumatir cucumber,dafafan kwai Sai a Sami madarar gari a Dan zuba a Kofi a saka ruwa kadan Sai a zuba mayonnaise da salad cream a gwauraya..
View Also:  Recipe: Yummy Yellow Squash Kamut sourdough fritters
0 0
Happy
Happy
%
Sad
Sad
%
Excited
Excited
%
Sleppy
Sleppy
%
Angry
Angry
%
Surprise
Surprise
%

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *